IQNA - Kasar Saudiyya ta yi marhabin da goyon bayan da kasashen duniya ke ci gaba da samu wajen taron na warware matsalar Palasdinu da aiwatar da yarjejeniyar kafa kasashe biyu.
Lambar Labari: 3493147 Ranar Watsawa : 2025/04/24
IQNA - Dubun dubatar al'ummar Maroko ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a jiya Lahadi, domin nuna goyon bayansu ga al'ummar Palasdinu da al'ummar Gaza da ba su ji ba ba su gani ba.
Lambar Labari: 3493093 Ranar Watsawa : 2025/04/14
Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Iran ya aike da sakon ta’aziyyar rasuwan Allamah Ahmad Zain babba malamin Ahlussunna a Lebanon.
Lambar Labari: 3485711 Ranar Watsawa : 2021/03/04